APK-unduh
File Apk untuk Android
Info singkat
Secara umum, file apk Quran in Hausa(Hausa Quran AUDIO - Al Kur'ani MP3 di Hausa ) memiliki rating 8.8 dari skala 10. Rating ini adalah rating kumulatif, kebanyakan aplikasi terbaik di play store Google memiliki rating 8 dari skala 10. Total ulasan di play store Google berjumlah 461. Total ulasan bintang lima yang diterima berjumlah 354. Aplikasi ini diberi rating buruk oleh 41 pengguna. Perkiraan jumlah unduhan berada di kisaran lebih dari 100,000+ downloads di play store Google Quran in Hausa(Hausa Quran AUDIO - Al Kur'ani MP3 di Hausa ) berada dalam kategori Gaya hidup, dengan tag dan telah dikembangkan oleh Holy Quran Apps. Anda dapat mengunjungi situs web mereka di https://al-quran.app/ atau mengirim surel kepada mereka di alamat contact@al-quran.app. Quran in Hausa(Hausa Quran AUDIO - Al Kur'ani MP3 di Hausa ) dapat diinstal pada perangkat android dengan 4.1(Jelly Bean)+. Kami hanya menyediakan file apk original. Jika ada materi dalam situs ini yang melanggar hal Anda, silakan laporkan kami. Anda juga dapat mengunduh apk Google dan menjalankannya menggunakan emulator android, seperti big nox app player, bluestacks, dan koplayer Anda juga dapat mengunduh apk Quran in Hausa(Hausa Quran AUDIO - Al Kur'ani MP3 di Hausa ) dan menjalankannya dengan emulator android, seperti bluestacks atau koplayer. Versi apk Quran in Hausa(Hausa Quran AUDIO - Al Kur'ani MP3 di Hausa ) yang tersedia di situs kami: 24.01.10, 3.0. Versi terakhir Quran in Hausa(Hausa Quran AUDIO - Al Kur'ani MP3 di Hausa ) adalah 24.01.10, diunggah pada 2024/23/03
Screenshot dari Quran in Hausa
Deskripsi dari Quran in Hausa

Al Kur'ani ko Kur'ani littafi ne wanda da Musulunci yakunshi maganan Allah (swt) tsarki ya tabbata agareshi, wanda yaturo Annabi Muhammad (saw) dashi zuwaga mutane gaba daya.

Saboda amfanin masu karatun mu a duk inda suke mun ajiye littafin Allah Al-kur'ani mai girma wanda za'a dauka kuma a ajiye daga baya a karanta a lokacin bukata.
Allah Ka bamu ladan karatun Alqur'ani.
Allah ya sa mu cikin masu karatun Al-kur'ani mai girma da tadabburi.

Musulunci

Musulunci addini ne dake da mabiya a duk fadin Duniya kuma mafiya yawan su na zaune ne a yankin gabas ta tsakiya da yankin Afirka ta arewa wadanda mafiyansu Larabawa ne masu bin adiinin musulunci, kata dai akwai Dunbin mabiya addinin INA musulun Ma'anar Addinin Musulunci shine " Yarda da Mika wuya ga kadaituwan Allah Madaukakin Sarki, wato Shaidawa babu abun bautawa da Gaskiya sai Allah kuma Muhammad Manzonsa ne(Ma'aikinsa ne), bayan haka ka yarda da dukkan abubuwan da ya kebanta dasu, da mika wuya ga umarnin Allah Ubangijin talikai, tare da tsarkaka daga kafirci (sanya kishiya wa Allah) da kafirai"Allah Madaukakin Sarki shi ya aiko Manzonsa Annabi Muhammadu (tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi) da Al Kur'ani Mai Girma domin yazamo shiriya da Rahma ga Halittu baki data,an bayyana musulunci a matsayin addinin dake da saurin karin yawa a duniya a kullum wanda ke da Adadin musulmai na Duniya sun kai kusan kashi 24,1% na dukka mutanen Duniya wato fiye da Musulmai Biliyan Daya da Miliyan dubu dari takwas (1.800.000.000) a fadin duniya.

Tarihin Addinin Musulunci

Asalin addini a duniya shi ne musalunci. Mutum na farko da Allah ya halitta, Annabi Adam (alaihis salam), ya rayu ne bisa tafarkin musalunci. Dukkanin manzanni tun daga Annabi Nuhu (alaihis salam), zuwa Annabi Ibrahim, da Annabi Musa, da Annabi Isa, alaihimus salam, musulmai ne ma su kadaita Allah. Sai dai gaba dayansu Allah ya aikosu ne zuwa ga al'ummominsu kadai. Annabi na karshe kuma cikamakin tsarin annabawa shi ne Annabi Muhammadu (yabo da amincin Allah su tabbata a gareshi). Allah ya aiko Annabi Muhammadu (SAW) da sako zuwa ga daukacin al'ummar duniya, mutane da aljannu. An haifeshi a birnin Makkah da a yanzu ke kasar Arab Saudi. Annabi Muhammadu (SAW), bakureishe ne, dan Abdullahi da Amina daga tsatson Annabi Isma'ila (AS) dan Annabi Ibrahim (AS).

Riwayat versi Quran in Hausa
Baru di The Quran 3.0
Hausa Quran AUDIO - Al Kur'ani MP3 di Hausa
Harshen Hausa Al Kur'ani (Al Qur'an) - Audio + Rubutu. Quran dalam bahasa Hausa
Silakan menilai aplikasi ini
Info lebih lanjut
Versi APK The Quran lainnya untuk Android
Android populer aplikasi